Skip to main content

Posts

Featured

GARIN DAƊI NA NESA: Qatar ta zaftare kuɗin kayan masarufi saboda Watan Azumi

 GARIN DAƊI NA NESA: Qatar ta zaftare kuɗin kayan masarufi saboda Watan Azumi  Daga Auwal Saleh,Jos Hukumomar kula da farashin kayayyaki a ƙasar Qatar da sanar da zaftare farashin kayan masarufi lura da karatowar watan Azumin Ramadan wanda zai fara aiki daga ranar Laraba har zuwa ƙarshen watan Ramadan. An rage ƙuɗaɗen kayan masarufi sama da 100 domin samar da sauƙi ga ƴan ƙasa da kuma basu damar bautar Ubangiji cikin nutsuwa kamar yadda hukumar kula da kaya ta Qatar ta sanar. Daga cikin kayan da aka rage farashin su sune: zuma, shinkafa, fulawa, madara, masara, ruwan gora, lemun gora, dabino, takarda, pampers, ƙwai, taliya, sabulu, kaji, nama, kifi, gishiri, kayan miya, man gyada da sauran kayan aikin gida na yau da kullum.

Latest Posts

YA KAMA HANYAR TAFIYA LAGOS DOMIN TAYA TINUBU MURNA TARE DA BASHI KYAUTAR KEKEN DA YA JE MAKKA A KANTA

Rawa a TikTok na Ƙoƙarin Raba Adam Zango da Matarsa

Qatar 2022: Tsakanin Addini, Al'ada da Tattalin Arziƙi

Barkwanci: Labarin Wani Mutum da Matarsa

Bambanci Tsakanin Alqur'ani Da Alhadith Alqudhsi.

KOTU TA BAYAR DA UMARNIN KAMA SHUGABAN HUKUMAR EFCC

Barrister Salis: Matashin Lauyan da Ya Kare Martabar Annabi SAW

Akwai Sharholiya Cikin Bukukuwan Mu

Bayan dukan Sulen Garo da kofi, Alhassan Ado Doguwa ya fasawa Ahmad Aruwa baki

Nayi Nadamar Yin Karuwanci