Nayi Nadamar Yin Karuwanci

Shahararriyar ƴar YouTube mai yin videon batsa, Munnira Abdussalam tace tayi Nadamar yin Karuwanci.


Munnira ta bayyana hakan ne bayan da tsohon saurayin ta ya nakaɗa mata duka har sanda fuskanta ta kumbura.

Tace abinda ya sa ya mata duka saboda ta gane ba mutumin kirki bane, dai ta yanke shawarar ƙin auren shi. Hakan ya saka shi ya fusata har ya mata ɗan karen duka da ya janyo mata ciwon jiki mai tsanani.

Daga ƙarshe dai an ga Munnira Abdussalam tana roƙon barar kuɗi domin siyan magani daga wajen mabiyan ta na Social Media. Tace "Oh yanzu Ni Munnira Abdussalam ce nake neman taimako don na siya magana. Don Allah ku taimaka min da kuɗi. Kuma ina baku shawara da kada ku yadda ku saka wa yaran ku irin suna na."






Comments